iqna

IQNA

kamfanin dillancin labaran
Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bayyana saka kungiyar Ansarullah a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda, zai jefa kasar Yemen cikin wani hali mafi muni.
Lambar Labari: 3485568    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Tehran (IQNA) Sojojin yahudawan Isra’ila sun kame daya daga cikin amnyan jagoririn kungiyar Hamas.
Lambar Labari: 3485237    Ranar Watsawa : 2020/10/02

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki wadda ta kebanci ‘yan kasashen waje mazauna kasar hadadiyar daular larabawa a Ra’asul Khaimah.
Lambar Labari: 3482269    Ranar Watsawa : 2018/01/05

Bangaren kasa da kasa, limamin Juma’a a birnin Abuja fadar mulkin tarayyar Najeriya ya bukaci maniyyata da su rika rubuta wasiyya kafin tafiya hajji.
Lambar Labari: 3480751    Ranar Watsawa : 2016/08/28